Tehran (IQNA) majalisar dokokin Iran ta yi Allawadai da kakkausar murya a kan takunkuman da Amurka ta dora wa jamimi’atul Mustafa.
Lambar Labari: 3485497 Ranar Watsawa : 2020/12/27
Jagoran Juyin Musulunci Na Iran:
Tehran (IQNA) Ayatollah Khamenei jagoran juyin a Iran ya bayyana kalafaffen yaki a kan Iran da cewa yana a matsayin kariyar kai wanda musulunci ya yi umarni da shi.
Lambar Labari: 3485204 Ranar Watsawa : 2020/09/21
Bangaren kasa da kasa, za a gudana da wani zaman taron karawa juna sani a jami’at San Antonio kan mahangar addinin muslunci dangane da sauran ilmomi da dan adam ke bincike a kansu.
Lambar Labari: 3482477 Ranar Watsawa : 2018/03/15